Tehran (IQNA) Ana ci gaba da cece-kuce a Masar kan kalaman shugaban kasar Abdel Fattah al-Sisi game da bukatar gina coci kusa da kowane sabon masallaci a ayyukan gina kasa na kasar, ba tare da la’akari da adadin Kiristocin da ke yankunan ba.
Lambar Labari: 3487034 Ranar Watsawa : 2022/03/10